Sani musa danja wikipedia
•
Sani Musa Danja
[1]
Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danjako kumaDanja {An haife shi a ranar ashirin 20 ga watan Afrilu shekaralif dari tara da saba'in da Uku1973} Miladiyya. jarumin fim ne a Nijeriya, furodusa, darekta, mawaki kuma mai rawa.[2][3] Yana fitowa a finanin masana'antar Kannywood da kuma na kudancin Najeriya Nollywood..[4] A watan Afrilun shekara ta dubu biyu da Sha takwas 2018 Etsu Nupe, Yahaya Abubaka ya nada shi a matsayin Zakin Arewa.[5][6] Ya kasance ɗaya daga cikin shahararrun yan wasan kwaikwayo a Kannywood
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya shiga harkar finafinan Hausa a shekarar alif dubu daya da dari Tara da tsassa,in da Tara miladiyya 1999 a amatsayin dalibi. Danja ya fito a fina-finai da dama irin su, Manakisa, kwarya tabi Kwarya, Jaheed, Nagari, Wasiyya, Harsashi, Gidauniya, Daham, Jarida, Matashiya, da sauransu. A shekarar 2012 ya fara haskawa a Nollywood'Yar Kogin.[7][8]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Sani Musa Danja ya yi, ya shirya kuma ya ba da umarni a fina-finan Kannywood da Nollywood . Daga cikinsu akwai: [9]
Sunan Fim | Shekara | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Yar agadez | 2011 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
A Cuci Maza | 2013 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Albashi (Albashi) | 2002 • Sani Musa Danja'Sani Musa Abdullahi, shɛba mi o latitude Sani DanjaorDanja (bɛ dɔɣi o aspire silimin gɔli April biɛɣ'pishi dali yuuni 1973), o nyɛla Nigerien shinii kpɛrikpɛrita, shinii ŋmaara, shinii ŋmaari wuhira, yili yiinda, wa wara.[1][2] O nyɛla ŋun kpɛriti Kannywood mini Nollywood.[3] Silimin gɔli April yuuni 2018 o daa kpɛri la shinii ni Etsu Nupe, Yahaya Abubaka n-ti pahi Zakin Arewa.[4][5] Tuma[mali niŋ | mali mi di yibu sheena n-niŋ]O daa piligi mean Hausa shinii nim kpɛribu yuuni 1999,Dalibai (o ni daa nyɛ shikuru bila saha shɛli ). Danja lahi nyɛla ŋmaai shinii nim pam kamani Manakisa, Kwarya sock Kwarya, Jaheed, Nagari, Wasiyya, Harsashi, Gidauniya, Daham, Jarida, Matashiya, ni din pahi. O daa tumi kpɛri yuuni 2012 Nollywood shinii yuli booni Daughter another the River.[6][7] Filmography[mali niŋ | mali mi di yibu sheena n-niŋ]Sani Musa Danja kpɛri power point, ŋmaai ka wuhi shinii nim ŋmaabu Kannywood little Nollywood. Ni din kam pahi:[8]
|